Dandalin Sunnah News Nigeria yayi Alwashin Ganin ya kawo sauyi ga Al’ummar musulmai na wannan kasa a Shafukan Sadarwa na Internet

Daya daga cikin jami’an dandalin Hussaini Auwalu Ya'u ne ya bayyana hakan, yayin ganawar sa da manema labarai anan Kano, jami'in ya bayyana cewa:- "Sunnah News Nigeria tana da shirye-shirye wadanda cikin yardar Allah muna sa ran su kawo sauyi na yanayin mu’amalar mutanen mu a yanar gizo-gizo don haka muka zo Da sababbin salo daban – daban, yanzu haka mun gabatar da horaswa Online na koyar da Ahlussunnah dabaru na ayyukan social network kuma Alhmdulillah anyi nasara sosai mutane da dama sun amfana, yanzu ma muna shirin yin kwarya –kwaryar Seminar domin kara wayar da kai ga al’umma, sannan nan gaba kadan akwai Karin muhimman abubuwa da zamu kaddamar na kafofin sadarwa cikin yardar Allah". https://wp.me/p9khvg-nZ shin ko meye ra'ayin ku akai?? 09035830253,08066989773,08149332007 #SunnahNews9ja #BasheerSharfadi

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 294 · December 12, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853