ZAN IYA NEMAN SAKI SABODA MIJINA YANA SHAYE- SHAYE?

*ZAN IYA NEMAN SAKI SABODA MIJINA YANA SHAYE-SHAYE?* 8/6/1438=6/03/2017 *TAMBAYA* *Assalamu alaikum* Ina yiwa malam fatan ya tashi lafiya, tambaya ta anan itace malam miji nane muna zaune tsawon shekara goma 18 yanzu yaran Mu takwas maza biyu mata shida. muna zan lfy ba abunda bayamin Dede gorgodo, to amma matsalana shine malam shaye shaye yakeyi kuma yanzu abun yayi yawa soboda innamar nasiha zeyi kaman yabari lokaci dayakuma abun seyadawo malam zan iyatafiya innemi yasakeni in baze dena shaye shayen ba, gashi kuma yaran mu sun girma dan Allah malam ina mafita. *AMSA* 'Yar uwa kisanya makusantansa suyi masa nasiha,idan abin yaci tura sai kuje wajen alkali. Allah shine mafi sani *Amsawa*✍🏻 *Dr Jamil Yusuf Zarewa*

by: Abu Abdirrahman Assalafy Kano · 935 · March 06, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853