KAFFARAR RANTSUWA

*KAFFARAR RANTSUWA* *Tambaya :* Assalamu alaikum Malam ina da tambaya idan mutum ya yi rantsuwa bai aikata wannan abin da ya rantse ba to menene akan shi ? *AMSA :* Wa alaikum assalam, To malam zai ciyar da miskinai goma, ko ya tufatar da su, ko kuma ya 'yanta kuyanga, idan ba shi da hali, sai ya yi azumi uku, kamar yadda ya zo a suratul Ma'idah aya ta : 89 . Allah ne ma fi sani *Amsawa* ✍🏻 *DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

by: Abu Abdirrahman Assalafy Kano · 865 · February 27, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853