RECENT ARTICLES
Katsina 398 · May 19, 2017
Katsina 250 · May 19, 2017
Sharhus sunnah 839 · April 19, 2017
TA YI ZINA, TANA TAKABA? 3,023 · April 02, 2017
HUKUNCIN KACIYAR MATA? 3,230 · March 30, 2017

SHIN SUNAN RUMAISA'U YANA DA ASALI?

Tambaya? Assalamu alaykum Malam menene asalin sunan rumaisa ko rumassa'u kuma a zamanin Annabi akwai maisunan in akwai a bani tarihin ta? Amsa: Wa alaikum assalam, Rumaisa'u suna ne na daya daga cikin sahabbai mata, ita ce ta haifi Anas Dan Malik hadimin Annabi S.a.w, ita ce ta kai shi wajan manzon Allah don ya dinga masa hidima, ta auri Abu-dalha, sahararren sahabi mutumin Madina, an fi saninta da sunan Ummu-sulaim. Tana daga cikin mataye masu hikima, akwai mahaddatan Alqu'ani da yawa da suka fito daga tsatsonta. Allah ne mafi sani Dr Jamilu Zarewa

by: Muhammad Basheer Ridwan · 3,294 · October 11, 2016

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853