YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?

TAMBAYA Assalama Alaikum Warrahmatullah. Malam ya kokari, Allah ya saka da Alkhairi. Don Allah Malam ina so in san nisabin zakka na gwal (gold) nawa yake kaiwa idan za'a cire?. AMSA Wa alaikum assalam, Ana fitarwa da Goal zakka idan ya kai gram tamanin da biyar (85). Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Yusuf Zarewa Lahadi 02 Dhul-Hijjah, 1437 (05/09/2016).

by: Mubarak Auwal · 1,225 · September 06, 2016

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853