RECENT ARTICLES
JINI NAWANE ISTIBRA'I? 105 · February 23, 2017
BANBANCI TSAKANIN RIIBA DA RIBA 64 · February 23, 2017
Umar shehu zaria 112 · February 20, 2017
MUHAMMAD BELLO 50 · February 19, 2017

ALLAH BAI SANYA MAGANI BA, A CIKIN ABIN DA YA HARAMTA!

Tambaya: Aslm Alkm. Allah ya karawa Malam lafiya tanbayana anan shine malam an kawo min maganine sai naga a ingredients din akwai red wine aciki ya halatta Musulmi yasha? Amsa : Wa alaikum asssalam, In har akwai giya a ciki, kuma mai yawa ce ya wajaba a nisanci maganin, saboda Allah bai sanya maganinmu ba a cikin abin da ya haramta mana. Allah shi ne mai bada lafiya, in kika sha maganin da Allah ya haramta zai iya haramta miki waraka, tun da saukin a hannunsa yake. DUK WANDA YA BAR ABU DON ALLAH, TABBAS ZAI CANZA MASA DA WANDA YA FI SHI. Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Zarewa.

by: Developer · 669 · August 04, 2016

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853