MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN ! !

Tambaya: Aslm Na wayi gari da azumi sai aka kawo abinci sai na fasa azumin naci abincin ,malam yin hakan akwai laifi na sharia? Amsa: Wa alaikum assalam, ya halatta abin da ka yi, saboda fadin Annabi (s.a.w) "Mai azumin nafila sarkin kansa ne, in ya so ya cigaba da azumi, in ya so kuma ya karya". kamar yadda Tirmizi ya rawaito Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Zarewa.

by: Muhammad Basheer Ridwan · 1,513 · July 25, 2016

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853