Sunnah News Magazine 19 Jan 2018

Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da: 1. An Kaddamar Da Hukumar Hisba A Garin Rafingora Na Jihar Neja 2. Wata Mata Ta Gina Masallachi da Islamiyya Ta Damkawa Kungiyar Izala A Jihar Adamawa 3. Wacece Sayyida Aisha (R. A)? 4. An Rufe Musabakar Alqur'ani A Jahar Zamfara Karo Na 21 5. Zamu Cigaba Da Zama Cikin Kukumin Wuya - Mabiya Shi'a 6. Dan Agajin Izala Ya Samu Lambar Yabo Kan Zaman Lafiya A Abuja 7. An Yaye Mahaddatan Alkur’ani 11 A Mubi 8. An Kubutar Da 'Yan Gudun Hijira 240 A Tekun Libiya 9. An Hana Wata Lauya Aiki A Italiya Saboda Daura Dankwali 10. Za’a Janye Tallafi Ga Mahajjata A India 11. An Fara Kai Yara Gidajen Kallo A Saudiyya 12. Halin Da Musulman Arakan Ke Ciki Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: https://wp.me/p9khvg-ys Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://goo.gl/eWxEfZ Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja #JibwisNigeria

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 19, Janua


DOWNLOAD

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 132 · January 19, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853