Sunnah News Magazine 29 Dec 2017

Manyan Labaranta a wannan makon sune: Kungiyar Daliban Jihar Gombe Dake Karatu A Jami’ar Bayero Ta Karrama Sheikh Kabiru Gombe An Karrama Dr. Dahir Inuwa A Jihar Lagos ‘Yan Shi’a Da Kirista Sunyi Bikin Kirsemeti A Nigeria An Gabatar Da Daura Ta Musamman A Jihar Katsina An Ginawa Matar Data Musulunta Gida A Katsina Wasu Makiya Musulunci Sun Kai hari a wani Masallacin Juma'a a Kasar Swidin Kotun Daukaka Kara Ta Soki Lamirin Umurnin Shugaba Donald Trump Saudia Ta Hana Daukar Hoto A Wajen A Wajen Ibada Za’a daura auren maluman sunnah biyu a wannan makon. Domin samun cikakkun labaran dama karin wadansu rahotonnin sai ka hanzarta ka sauke mujallar ta wannan makon zuwa kan wayarka ta hanyar shiga wannan link din dake kasa: https://wp.me/p9khvg-vm #SunnahNews9ja #BasheerSharfadi

Mujallar Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a


DOWNLOAD

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 143 · December 30, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853