sunnah-news-nigeria-magazine-15-dec-2017

A yanzu ita wannan mujalla ta shirya tsf domin karbar dukkanin rahoto dangane da wani cigaba da sunnah ta samu a ko ina fadin kasar nan kawai ka tuntubi wadannan hanyoyi a duk sanda kake son isar da wani sako, sai dai fa inka fada su kuma akwai hanyoyin na musamman da suke bi domin tabbatar da labarin ba wai don ba’a yarda da kai ba sai don kawai samun nutsuwa, 09035830253, 08066989773, 08149342004, 08149332007, sunnahnewsnigeria@gmail.com Zaku iya samun waccan mujallar a kan babban dandalin Sunnah News din na www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com ko ta application din dandalin da na kawo muku a kwanakin baya. Ita kuwa mujallar farko da aka fitar yau kawai ka danna wannan link din dake kasa: https://wp.me/p9khvg-pu Dan uwa sai ka bada taka gudummuwar wajen turawa sauran ‘yan uwa wannan sako.

sunnah-news-nigeria-magazine-15-dec-2017


DOWNLOAD

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 98 · December 17, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853