SHI'AH DA AKEEDOJINTA

Malam yayi huduba ne akan Shi'ah sai aka samu wasu yan Shi'ah da yaransu yan dariku suna ta zage zage da sauransu, wannan ne yasa da sati ya zagayo sai Malam ya cigaba da bayani akan miyagun akeedunsu. Bayan an kammala sai mutane sukai ta magana akan sunason a maida wannan hudubar ta koma littafi da Hausa ko wata kasida, wannan shine dalilin da yasa Malam ya rubuta wannan littafi ko kasida, wacce bai wuce feji sha biyu ba insha Allahu, Allah ya amfanar damu da Abunda ke cikin wannan kasida. Amiin.

Sheikh Sani Liman Tsafe (ABU-HURAIRAH)


DOWNLOAD

by: Hashim Surajo Uba Tsamiya · 324 · December 04, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853